Labarai
Gwama ganduje ya kaddamar da gwajin Corona Na Gida Gida a fadin jiharsa ta kano..
Gwamnan jihar kano dr Abdullahi umar Ganduje ya kaddamar da gwajin cutar Corona virus gida gida a Fadin kwaryar birnin jiharta kano..
Gwamna ganduje tare da Mataimakin sa dr Nasiru gawuna sun tabbatar da cewa ana samun nasara kan yaki da Cutar ta corona da Gwamnatin su keyi kuma za’a kawo Karshen cutar anan bada jumawa ba…