Labarai

Gwamna El’rufa’i Zai Amsa Tambayoyi kai tsaye

Spread the love

Gwamnan ya fitar da sanarwa kamar haka a shafinsa na Facebook yace..

Ku kasance tare da ni yau da misalin ƙarfe 2:00 na rana domin tattauna muhimman batutuwan game da matakan da muke ɗauka na yaƙi da cutar Kurona Bairos.
Kuna iya murɗa kowane tasha na rediyo da ke Kaduna domin sauraren shirin. Haka kuma za ku iya kallo a shafukanku na Facebook.
Domin yin tambaya ko tsokaci, za a bayar da lambobin waya domin kira ko tura saƙon sms.

Related Articles

One Comment

  1. Mudai fatanmu gashuwagabanni
    Shine Susan dacewa mudinnan talakawa Amana ce Allah yabaku saboda haka wlh idan kukaci wannan Amana wlh Allah saiyakamaku ??
    Mukuma almajirai Daman adokar
    Kasata NAGERIA bamu da yancin ne
    Kamar yadda kowa yake da yancine
    Ance kowa yayi irin addinin da yayarda dashi .Kuma yakaranta abinda yayarda dashi mukuma ance Kar mukaranta alkur Ani sakon Allah to yanzu maye kokarin ku akanmu da
    Kukace Kar muyi??

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button