Labarai

Gwamna Malam Nasir El Shugabana ne Kuma Mai gida na ~Cewar Sanata Uba Sani

Spread the love

Zababben gwamnan jihar Kaduna Senata Malam Uba sani ya bayyana gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa’i ya bayyana hakan ne a wajen zaman Majalisar zartawar karshe na Gwamnatin El Rufa’i.

Sanatan Yana Mai cewa A yau ne na halarci taron karramawar da majalisar zartaswar jihar Kaduna ta yi wanda shugabana kuma maigidana Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ya jagoranta. 

Zaman Majalisar zartawar wannan shine na karshen na Gwamnatin El rufa’i Sanata Uba sani ya kasance Babban Amini ga Malam Nasir El na tsawon Shekaru masu tarin yawa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button