Labarai
Gwamna masari ya rungumi Allah…
Gwamna Aminu Bello Masari ya Halarci wurin Taron Karatun Alqur’ani da Addu’a Domin Samun sauki da Mafita akan Yan Ta’adda da Covid19. Gwamna ya Yabama Malaman da suka shirya Wannan Taron Addu’ar ya kumayi masu Godiya Amadadin Al’ummar Jahar Katsina.
Allah ya kawo Mana zaman lafiya a Jahar Katsina da kasa Baki daya Ameen.