Labarai

Gwamna Matawalle ya bayarda umarnin rufe dukkan Makarantun kwanan Jihar zamfara.

Spread the love

Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ba da umarnin rufe dukkan makarantun kwana da ke jihar ba tare da bata lokaci ba, biyo bayan sace ‘yan mata‘ wa’yanda ake zargin yawansu ya Kai kimanin 317 a makarantar sakandaren ’yan mata ta Gwamnati da ke Jangebe.
Gwamnan ya ba da wannan umarnin ne a yau ranar Juma’a yayin da yake zantawa da manema labarai a gidan Gwamnatin da ke Gusau.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button