Gwamnan Jihar Bauchi Ya Naɗa Mataimaka Guda 9.
Gwamna Sen. Bala Abdulƙadir Muhammad CON, (Ƙauran Bauchi) ya amince da naɗin ne a ranar Laraba 19/Agusta/2020 wadda Sakataren Gwamnatin Jiyar ya fitar kuma ya rabawa mane ma labarai a Jihar Bauchi.
1- Isa Sale – Sen Special Assistant Multilateral
2- Bala Sale Chiroma – Sen Special Assistant, Youths
3- Harsanu Yunusa Guyaba – Sen Special Assistant, Local Government Affairs
4- Musa Ahmad – Sen Special Assistant, Project Monitoring
5- Khalid Barau Ningi – Sen Special Assistant, Empowerment
6- zakari Inuwa Labaran – Sen Special Assistant, Education SUBEB
7- Habiba Umar Alƙaleri – SSA Office of the First Lady
8- Adamu Abubakar Barde – Sen Special Assistant, Domestic
9- Ishaya Bukata – Special Assistant Governor’s Office
2- Sanarwan tace naɗin zai fara aiki ne nan take.
Muhammad Sabi’u Baba
SSG Bauchi State