Tsaro

Gwamnan Zamfara ya Garzaya Abuja Neman Dauki…

Spread the love

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Gwamna Bello Matawalle ya ziyarar ci babbar Hedikwatar Yansanda takasa dake Abuja Yau domin kara tuntuba da neman goyon bayan hukumar akan kokarin Gwmanatin sa na tabbatarda Tsaro a jahar Zamfara.

Gwamna yakara tunatar da Shugaban Hukumar Yansanda takasa IGP of police akan muhimmancin Samarda tsaro ajahar Zamfara wanda zai bawa Alummah damar noma da kasuwancinsu da duk wani abu nasu na rayuwa.

Shugaban rundunar Yansanda na kasa ya jadadawa Gwamna Bello Matawalle cewa hukumar tsaro ta Yansanda zata cigaba da hada hannu da Gwamnatin jahar Zamfara domin tsaron rayuwa, lahiya da dukiyar Alummar jahar Zamfara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button