Labarai

Gwamnati ki bude mana makarantunmu ~Jingir

Spread the love

A cewar sheikh sani yahaya jing

Shugaban majalisar malamai ta ‘kasa na kungiyar Izalah sheikh Muhammad sani yahaya jingir
Yayi Kira da gwabantin tarayya Dana jahohi dasu bude makarantu don acigabada koyo da koyarwa aciki

Sheikh sani yahaya jingir yace koh kasar sin da amerika da suke da anmobar sun bude makarantu Ana cigabada koyarwa Amma a nijeriya da ba annobar an rufe yara agida an hanasu zuwa makaranta

Sheikh sani yaci gabada cewa Akwai wasu masu mugun nufi ga ‘yan nijeriya acikin mukaraban Gwabnatin buhari yace anyi kitso da kwarkwarta inda yayi Kira da buhari da yayi garambawul a Gwabnatinsa ya cire miyagu acikin ma’aikatu

Sheikh jingir Yana wanan jawabin ne A yayin da yake gabatar da nasihar juma’a a massalacin juma’a na ‘yan Taya dake birnin jos

A karshe sheikh jingir yayi Addu’a ga shugaban ‘kasa muhmmadu buhari da Gwabnan jahar pilato Simon bako lalongDaga Abdulrashid Abdullahi,Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button