Uncategorized
Gwamnati ta biya Diyyar duk wanda masu garkuwa da Mutane suka kashe~ Sakataren Gwamnatin Katsina.
Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina Alhaji Mustapah Muhammad Inuwa, yace mutanen da Ake sace musu ‘yan uwa su daina biyan kudin Fansa.
Inuwa yace biyan kudin fansan ke sanya ‘yan ta’addan cigaba da aikata Laifin.
‘Yan ta’addan ana basu miliyoyin kudin fansa ta YAYA zasu bar aikata laifin, amma idan aka daina biyan kudin fansan zasu daina.
Sannan ya shawarci gwamnati da Rarika biyan Diyyar duk Wanda ‘yan ta’addan suka kashe.
Shin wannan Na Iya zama Silar daina Satar Mutane???
© Ahmed T. Adam Bagas