Kasuwanci

Gwamnatin Jahar Yobe ta Tallafawa Mata Masu Soya Kosai.

Gwamnan Jahar Yobe Mai Mala Buni ya Tallafawa Masu Kananan Sana’a Har Mutun dubu biyar a Fadin Jahar.

Wa`yanda suka Amfana da Tallafin Sun hada da masu, Toya kosai, Masu Saida Buredi, Mahauta, Masu gyaran Waya da Masu Pacin Taya.

Buni ya Tallafa a kananan Hukumomin:- Gashu’a, Geidam, Nguru, Potiskum da Damaturu babban birnin Jahar.

Wayanda suka samu Tallafin Akwai wanda Aka bawa Dubu 20,000, 50,000 100,000.

Kwanaki Uku da suka Gabata Ma Gwamnan ya Tallafawa Al’ummar Karamar Hukumar Fika dake da mazabu 10 da Tallafin:- Keke Napep 10 Mashin mai Bodi Jega 10, Keken Dinki 10 da Injin Nika 10.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button