Labarai
Gwamnatin Jihar Gombe ta saka dokar ta baci na Tsawon awa ashirin da Hudu 24 a Billiri.
Biyo Bayan barkewar rikici Gomnatin jihar Gombe ta saka dokar kulle ta Hana zirga zirga a ƙaramar hukumar Billiri dake na tsawon awanni 24.
Cikakken Rahoton na tafe