Lafiya
Gwamnatin Kaduna Zata Sassauta Dokar Hana Zirga-zirga.
Gwamnatin Kaduna zata janye dokar hana zirga zirga saboda karatowar watan Azumi.
Gwamnatin jihar ta yanke wannan hukunci ne domin ta bawa al’umma damar fitowa suyi sana’a su sami damar samun abin da za su ciyar da iyali.
Daga Kabiru Ado Muhd