Labarai
Gwamnatin Najeriya na shirin rage farashin data daga N1,000 zuwa N390
Gwamnatin Najeriya na shirin rage farashin data daga N1,000 zuwa N390
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Najeriya, Dr. Isa Ali-Ibrahim Pantami
Mataimakin Shugaban zartarwa, EVC, na Hukumar Sadarwa ta Najeriya, Umar Danbatta, ya bayyana cewa Ma’aikatar Sadarwa da Tattalin Arziki na shirin rage farashin data daga N1,000 zuwa N390 a kowace gigabyte.