Kasuwanci
Gwamnatin Tarayya Ta Kara Farashin Mai.

Hukumar Kula da Kayayyade Farashin Man Fetur ta ba da sanarwar wani sabon farashi na N140.80 zuwa N143.80 na kowace lita.
Hukumar ta PPPRA, ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa ta fitar ranar 1 ga Yuli, 2020.