Labarai

Gwamnatin Tarayya Zata Ciwo Sabon Bashin Dala Biliyan 1.2 Daga Kasar Brazil

Spread the love

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa zata ciwo sabon bashin Naira Biliyan 1.2 daga kasar Brazil inda zata yi amfani dashi wajan habaka harkokin Noma.

Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ce ta bayyana haka a gaban majalisa yayin da taje kare kasafin kudin shekarar 2021.

Ta bayyana cewa, gwamnatin tarayya ta nemi filaye Kadada 100,000 a kowace jiha dan yin noma, sannan kuma za’a gina titunan da zasu hada wannan gonaki da cikin gari dan saukakawa manoman kai amfanin gonar nasu kasuwa.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button