Labarai

Gwamnatin Tinubu ba za ta iya dakatar da aikata laifuka gaba daya a Abuja ba – Ministan FCT, Wike

Spread the love

Wike ya bayyana haka ne a daidai lokacin da jama’a ke nuna rashin jin dadinsu kan yadda ake tafka ta’asa na garkuwa da mutane da kashe-kashe a Abuja da kewaye.

Gwamnatin Tinubu ba za ta iya dakatar da aikata laifuka gaba daya a Abuja ba – Ministan FCT, Wike

Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya ce ba zai yiwu a dakatar da aikata laifuka a babban birnin tarayyar Najeriya ko kuma a wani wuri ba.

Ministan ya ce galibin karar da ake ta yadawa kan rashin tsaro a babban birnin Najeriya, ‘yan siyasa ne da suka himmatu wajen ganin gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta gaza.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button