Labarai
Gwamnoni Najeriya Na Shirye-shiryen Sakin Al’umma Suci Gaba Da Zirga-zirga, Amma Sanya Takunkumi Zai Zama Wajibi Ga Kowa.
Hakan ya biyo bayan korafe korafen da kungiyoyi suketa shigarwa ga gwamnonin Na cewa lallai ya kamata mahukuntan suyi duba Na tsanaki ga halin da al’ummar da suka zabesu suke ciki.
Yanzu gwamnonin Na kokarin sakin kowa yaci gaba da huldodinsu, amma sanya takunkumin zai zama tilas ga kowanne mutum domin Neman kariya daga kamuwa da cutar covid-19.
Daga Kabiru Ado Muhd.
