Labarai
Gwanin Sha’awa Kalli yadda masautar kasar Dubai ta juye da launin tutar Nageriya domin Taya murnar 60
Masarautar kasar Dubai ta Taya Nageriya murnar Samun ‘yanci ta rubata a shafinta na Facebook tana Mai cewa Emirates na yiwa Najeriya murnar zagayowar ranar samun yancin kai 60! Dogon alama na kasar Mai suna Burj Khalifa a Dubai ya haskaka cikin launukan tutar Najeriya don Taya murnar wannan rana.
Hadaddiyar Daular Larabawa na ci gaba da sadaukar da kai ga duniya. © Abdullah