Fashion
Hanan Buhari Zata Angwance Da Mashawarcin Gwamnan Legas.
Biki bidiri burede..
Yar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan Buhari za ta Angwance da mai bawa tsohon gwamnan Jihar Lagos Fashola shawara na musamman kan harkokin mulki.
Za a daura Auren a ranar 4 ga watan satumba me zuwa a wannan shekarar da muke ciki ta 2020.
Daga Kabiru Ado Muhd