Tsaro

Hanyar kaduna Zuwa Abuja Rundunar maza Ta Gaza an tura Rundunar matan Sojoji domin inganta tsaro.

Bayan nadin Sabbin Shugabannin Rundunar Sojojin Nageriya da kwana daya an tura Rundunar Sojoji Mata Hanyar kaduna Abuja domin sintiri da inganta tsaro a Hanyar
Malam Nasir El-Rufai da Dakta Hadiza sune Suka karbi Kungiyar jami’an tsaro masu sintiri a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja.
-KDSG kamar yadda sanarwar ta nuna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button