Labarai

Haryanzu daliban jangebe suna hannun ‘yan Bindiga ~Inji Gwamnatin Zamfara

Spread the love

Kwamishinan labarai na jihar Zamfara hon Sulaiman Anka ya rubuta ya Karyata Batun Sakin daliban Makarantar Gwamnati ta jangebe Wanda Yan ta’adda Suka sace Kwamishinan ya rubuta Cewa Ina so in yi kira ga mutanen kirki na jihar Zamfara, ya kamata su yi watsi da duk wani labarin karya game da sakin daliban GGSS Jangebe da Jaridar ta buga wanda ba gaskiya bane. Amma Alhamdulillah gwamnatin jiha da tsaro suna iya bakin kokarinsu.

Idan baku manta ba dai Jaridar punch ce ta wallafa labarin inda tace yanzu Haka Yan matan suna fadar Mai martaba Sarkin anka a Kan Hanyar su ta Zuwa Gusau Babban Birnin jihar ta zamfara…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button