Rahotanni

Hatsarin Mota Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Iyalin Gida Guda Lokaci Daya.

Spread the love

Rai Baƙon Duniya: Hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar iyalin gida guda loƙaci ɗaya

Allah Ya yiwa wannan bawan Allah mai suna Abubakar Isah Birnin Kudu tare da matarsa mai suna Fiddausi Muktar Sarki da ƴaƴansu guda uku wato Sabir, Sabrin da Mahir a sakamakon hatsarin mota a hanyar zuwa Dutse jihar Jigawa

Muna rokon Allah Ya jiƙansu da gafara Ya bawa ƴan uwansu haƙurin jure wannan rashin.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button