Labarai
Hauwa’u Omar Na cigiyar mijin Aure ruwa a jallo.
Wata matashiya Mai suna Hauwa Omar ta Rubuta a shafinta na Twitter tana neman mijin Aure inda ta rubuta tana Cewa..Wa yake so ya aure ni ??Kudi ba zasu taba sanya ni son ka ba, idan har ina son ka saboda Allah ne kawai. Ni yarinya ce mai saukin kai..