Kunne Ya Girmi Kaka

Hoton Dan’ Maitatsine Wanda A Wancan Lokacin Ake Kiransa Da Kan’ana Tare Da Abokansa Guda Uku.

Spread the love

Daga kabiru Ado Muhd

Hoton Dan’ maitatsine wanda a wancan lokacin ake kiransa da kan’ana tare da abokansa guda uku, Wanda sanadiyyar kasheshi da akayi yajawo yakin maitatsine a jihar kano a shekarar ta 1980.

Ga Dan maitatsine nan a azaune da tarin suma akansa a kusa da abokinsa da ake kira da farin Malam.

Sauran abokan nasa Na tsaye sune Ghali da Musa.

Ankarbo wannan hoto daga Alh. Garba Baban Ladi Satatima shugaban makarantar shahuci bangaren illimin manya.

Kana Dan shekara nawa akai yakin maitatsine. ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button