Labarai
Hotonan auren Ahmad Atiku Abubakar kenan
Ahmad Atiku Abubakar Dan Gidan Tsohon mataimakin Shugaban kasar Nageriya Alh Atiku Abubakar ya bazu a gari Ahmad ya angwance da amaryarsa a Ranar 8 ga wannan wata da muke Ciki na Sabuwar Shekara.