Addini
Hukumar Alhazai Ta Jihar Kano Ta Baiwa Maniyyatan Aikin Hajjin Bana Zabi Biyu.
Ko a mayarwa da mutum kudin Sa, ko kuma a barwa hukumar aikin hajjin ta ajiye har zuwa aikin hajjin 2021.
Wanne zabin kuke ganin yafi a halin da ake ciki yanxu ?
Daga Kabiru Ado Muhd