Labarai
Hukumar Jami’ar Kaduna Ta Sallami Malami Saboda Ya rungumi wata Daliba A Ofishinsa.
Shugabannin sun kori Abbas daga aikin jami’a tare da umartar duk daliban da ke karkashin kulawarsa su koma ga wani babban malami a sashen.
𝑫𝑨𝑮𝑨 𝑨𝒍𝒊𝒚𝒖 𝑨𝒅𝒂𝒎𝒖 𝑻𝒔𝒊𝒈𝒂