Ilimi

Hukumar NECO Ta Fitar Da Jadawalin Jarabawar Shekarar 2020.

Spread the love

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Hukumar jarabawar NECO ta fitar da jadawalin da ka’idoji game da gudanar da jarrabawar 2020 ga aji uku.

Shugaban hukumar, Farfesa Godswill Obioma ne ya bayyana hakan a ranar Talata yayin wani taron manema labarai a hedikwatar Majalisar da ke Minna, babban birnin jihar Neja.

Takaddararsa mai taken, “Gudanar da ayyukan jarabawa a lokacin cutar corona”
Wannan na zuwa makwanni biyu bayan da Gwamnatin Tarayya ta fitar da cikakken jadawalin jarabawar daban-daban na ajujuwan karshe.

Ministan ilimi na kasar, Chukwuemeka Nwajuiba, wanda ya sanar da hakan a ranar 29 ga watan Yuli a Abuja bayan wasu jerin ganawa da shugabannin hukumomin kula da jarrabawa a kasar ya nuna cewa jarrabawar ta NECO zata gudana ne a 5 ga Oktoba kuma ta kare ne a ranar 18 ga Nuwamba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button