Labarai
Hukumar tace Fina finai ta sake Kama naziru Sarkin Waka.
Dan uwan mawaki Nasiru Ahmad daracta Malam Aminu Saira Ya Rubuta A shafinsa na Facebook Yana Mai cewa Ina mai alhinin sanar da Yan uwa da Abokan Arziki ce hukumar Tace fina-finai karkashi Gwamnatin Jihar kano Ta sake kama Dan Uwana NAZIRU M. AHMAD. (Sarkin waka) A yanzu haka yana tsare. Karin bayani na nan tafe…