Labarai

Hukumar yaki da rashawa zata binciki Tsohon sarkin kano

Spread the love

Babbar kotun Nageriya dake Allogoa ta dakatar da takardar koken Tsohon sarkin Kano Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi Na Ii idan baku manta ba a lokakutan baya Tsohon sarki ya aikama kotu takardar korafinsa kancewa kotu ta hana hukumar rashawa ta jihar kano Binciken sa.

sai a yau ne kotun ta yanke Hukuncin kan shari’a ta kuma bawa hukumar ta yaki da rashawa damar cigaba da Binciken Tsohon sarkin kan batun batan Milyoyin kudin masarautar a Lokacin yana sarkin na kano 
me Zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button