Labarai

Hukumar Zabe Ta Kasa INEC Ta Baiyana Ranar Zaben Shugaban Kasa Na Shekarar 2023

Spread the love

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana cewa zaben shugaban kasa na 2023 zai gudana ne a ranar 18 ga Fabrairu, 2023.

Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis. Yayi magana ne a wajen kaddamar da kwamitin riko na sake duba kundin tsarin mulki na 1999.

Ya fadawa mambobin majalisar wakilai cewa akwai kimanin kwanaki 855 da suka rage kafin babban zabe mai zuwa.

Hakanan, Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, ya bukaci kwamitin da ya zabi abubuwan da za su iya shawo kan su tare da kaucewa wadanda za su kawo cikas ga aikin tare da hargitsa tsarin.

Daga Comr Haidar Hasheem Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button