Tsaro

Idan Ba Mu Cire Tsoro Ba To Ba Za Mu Iya Maganin Boko Haram Ba, Inji Gwamna Zulum.

Spread the love

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa, muddin basu cire tsoro ba to da wuya a yi maganin Boko haram.

Gwamnan ya bayyana hakane a hirar da yayi da BBC inda yake magana kan harin da Boko Haram suka kai masa. Munkawo muku gwamnan yace ko kadan harin be sa ya tsorata ba.

A hirar da BBC din ta yi dashi dai ya tabbatar da cewa, har yanzu yana nan akan bakansa cewa ana masa zagon kasa saidai yace ba zai kira suna ba.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button