Uncategorized

Idan Na Killace Al’ummar Jahar Bauchi Banida Abinda zan Basu~ Sen. Bala Muhammad.

Spread the love

Ahmed T. Adam Bagas

Gwamnan Jahar Bauchi Sen. Bala Muhammad Kauran Bauchi Yace Bai Hana Kowa Fita Ya nemi Abinda Zasu ciba, Gwamnan Yace idan ya Hana mutane fita wajen Sana’arsu Mai zasuci Tunda shi Bashida Abinda Zai Basu.

Yace Kowa yafita wajen Neman abincinsa Sai dai Kowa yayi Addu’a wannan Masifar Da ta Taso mana Allah ya Yaye mana Ita.

Sen. Bala Muhammad dai Shi ne Gwamna Na Farko a Arewa Wanda Wannan Muguwar Cutar Corona Virus ta Kama amma Cikin Ikon Allah Allah ya yaye Masa wannan Cutar, Duk da Hakan Bai Killace Al'ummar Jaharsa ba Kamar yadda Takwarorinsa Na Kaduna, Niger, Katsina da Suransu Sukayiba.

Menene Ra’ayinku Masu Karatu….?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button