Rahotanni

Ikon Allah: An Haifi Jariri rike da Abindake Hana Mata Daukar Ciki.

Spread the love

An Hafi Wani Jariri da Yake Rike da Robar da mata ke Amfani sashi wajen Hana Daukar Jiki a Kasar Vietman.

Wannan Al’amari ya farune a Asbitin Hai Pong International Dake kasar Vietman, Mahaifiyar Yaron mai Shekaru 34 tace Tun Shekaru 2 da suka gabata ne dai aka samata Robar domin kar Ta samu Juna 2.

Mahaifiyar Yaron tace Ta Tagane Wannan Robar Bata mata aikiba Lokacin da ta Gane Tana Dauke da Juna 2, Kwatsam Sai gashi Da tatashi Haihuwa sai Ta Haifi Jariri ya Fito da Wannan Robar Rike a Hannun sa.

Likitar da Ta Dauki Wannan Photon Dr. Phuong tace Da aka haifi yaron Rike da Robar Abin ya bata sha’awa Shiyasa Ta Dauki Photon Batasan Poton zai dauki Hankalin Mutane ba Inji Ta.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button