Al'adu

Ikon Allah Sai Kallo: Wata Mata Ta Haifi Tagwaye A Manne.

Spread the love

Wata mace ta haifi ƴan biyu (tagwaye)a haɗe, wato kowanne a manne a jikin dan uwansa.

An haifi tagwayen ne a babban asibitin garin Shinkafi Dake Jihar Zamfara.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button