• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Ilimi

•Hanyoyin da zaka bi idan kanaso ka zama kai ba Dan Najeriya bane.

Sabiu1 by Sabiu1
January 17, 2022
in Ilimi
0
0
SHARES
11
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Najeriya kasa ce da take da dadin zama kuma kasa ce mai ‘yanci da walwala fiye da mafi yawa daga cikin kasashen Africa dama wasu kasashen turawa ko larabawa idan ka kalleta ta wasu bangarori, ka tambayi wasu ‘yan Najeriya da suke rayuwa a wasu kasashen Duniya suyi maka Karin bayani akai.

Kamar yadda na fada a baya cewa Shugaban kasa yana da hurumin sallamar ka daga kasar shi sakamakon wulakanta ta ko zaginta, haka kaima kana da dama da hurumin da zaka fice daga kasar tashi daga lokacin da kaji ta yi maka kuncin da kake ganin ba zaka iya Cigaba da rayuwa a matsayin dan asalin ta ba.

Mu duba Kundin tsarin Mulkin Najeriya na Shekarar 1999 da aka yiwa gyara inda Sashi Na 29 (Section 29) karamin Sashi na daya (Subsection 1) yace: “Duk wani Dan Najeriya baligi, da yake so yayi watsi da damarsa ta zama ɗan Asalin Najeriya zai iya yin hakan ta hanyar shelantawa a kafar da ta dace”
Har wayau dai karamin Sashi na (2) karkashin Sashi na (29) Babi Na Uku (Chapter 3) yace: “Da zarar shugaban ƙasa ya gamsu, ya kuma bayar da sanarwar watsi da wannan dama, to shikenan wanda yayi wannan Shelar (Renunciation) daga lokacin ya zama shi ba ɗan asalin Najeriya bane”
To Saidai kuma Shugaban Kasa yana da hurumi da damar kin amincewa da Shelar da kayi na son ficewa daga asalin dan kasar idan ya zama lokacin da kayi Shelar ka yi ta ne lokacin da kasar take cikin halin yaki, ko kuma ka saba ka’ida wajen bayyanawa duniya cewa kanaso kayi watsi da damar ka ta zama dan Asalin Najeriya.

Don tabbatarwa mu duba Kudin tsarin Mulki Na Shekarar 1999 da aka gyara, Babi Na (3) Sashi Na (29) Karamin Sashi Na (3) (a) (b)
NB: Wanda ake kira baligi a Kundin tsarin Mulkin Najeriya Shine: wanda yakai Shekara 18, ita Kuma mace da zaran ta yi aure to kawai Shikenan ta zama Baliga a idon dokar Najeriya, domin tabbatarwa mu duba Babi Na (3) sashi na (29) ƙaramin sashi na (4) (a) (b) na Kundin tsarin Mulkin Najeriya.

Shehu Rahinat Na’Allah.

Previous Post

Abin da muke yi don kawo karshen ‘yan fashi, da sauran rigingimu, kuma za ku yi mamaki – Masari.

Next Post

Da ‘dumi ‘dumi ‘Yan bindiga sun kashe mutun hamisin 50 a jihar Kebbi.

Sabiu1

Sabiu1

Next Post

Da 'dumi 'dumi 'Yan bindiga sun kashe mutun hamisin 50 a jihar Kebbi.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.5k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Burin murtala garo na zama Gwamnan Kano ya ruguje, ya hau jirgi ya bi Ganduje kasar Dubai domin neman goyon bayansa kafi ya ajiye mukamin kwamishina.

Burin murtala garo na zama Gwamnan Kano ya ruguje, ya hau jirgi ya bi Ganduje kasar Dubai domin neman goyon bayansa kafi ya ajiye mukamin kwamishina.

April 2, 2022
An garzaya da Buba Marwa Asibitin kasar London kwanaki ka’dan Bayan DIG mai Binciken DCP Abba kyari ya mutu.

An garzaya da Buba Marwa Asibitin kasar London kwanaki ka’dan Bayan DIG mai Binciken DCP Abba kyari ya mutu.

March 15, 2022
TSARO: Maganar gaskiya Buhari bashi da imani bashi da tausayi, Allah ya Isa Tsakanin mu da azzalumin Shugaba ~Cewar Ali madaki.

TSARO: Maganar gaskiya Buhari bashi da imani bashi da tausayi, Allah ya Isa Tsakanin mu da azzalumin Shugaba ~Cewar Ali madaki.

March 30, 2022
DA ‘DUMI ‘DUMI: EFCC ta gano yadda Gwamna Tambuwal yayi kwana da Naira Bilyan 189.1bn zuwa ga wasu asusun ajiyar bankuna.

DA ‘DUMI ‘DUMI: EFCC ta gano yadda Gwamna Tambuwal yayi kwana da Naira Bilyan 189.1bn zuwa ga wasu asusun ajiyar bankuna.

April 2, 2022

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
Tafiyar ɗan Najeriya Daga London Zuwa Legas: Yadda ta Kasance Cikin Hotuna Yayin da Matafiyin ya Iso Ghana.

Tafiyar ɗan Najeriya Daga London Zuwa Legas: Yadda ta Kasance Cikin Hotuna Yayin da Matafiyin ya Iso Ghana.

May 22, 2022
TSARO: Shugaba Buhari ya samu Nasara a kan ‘yan ta’adda don haka zan dora daga inda ya tsaya idan na zama Shugaban Nageriya ~Inji Sanata Ahmad lawan.

TSARO: Shugaba Buhari ya samu Nasara a kan ‘yan ta’adda don haka zan dora daga inda ya tsaya idan na zama Shugaban Nageriya ~Inji Sanata Ahmad lawan.

May 22, 2022
Dalilin da yasa wasu suke samun ciwon kai yayin jima’i – Masanin ilimin jijiyoyi.

Dalilin da yasa wasu suke samun ciwon kai yayin jima’i – Masanin ilimin jijiyoyi.

May 22, 2022
Kisan Deborah: Wole Soyinka ya bukaci a kori limamin masallacin kasa Farfesa Maqari.

Kisan Deborah: Wole Soyinka ya bukaci a kori limamin masallacin kasa Farfesa Maqari.

May 22, 2022

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Tafiyar ɗan Najeriya Daga London Zuwa Legas: Yadda ta Kasance Cikin Hotuna Yayin da Matafiyin ya Iso Ghana.

Tafiyar ɗan Najeriya Daga London Zuwa Legas: Yadda ta Kasance Cikin Hotuna Yayin da Matafiyin ya Iso Ghana.

May 22, 2022
TSARO: Shugaba Buhari ya samu Nasara a kan ‘yan ta’adda don haka zan dora daga inda ya tsaya idan na zama Shugaban Nageriya ~Inji Sanata Ahmad lawan.

TSARO: Shugaba Buhari ya samu Nasara a kan ‘yan ta’adda don haka zan dora daga inda ya tsaya idan na zama Shugaban Nageriya ~Inji Sanata Ahmad lawan.

May 22, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.

No Result
View All Result

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.