• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
JaridarMikiya
Advertisement
  • Home
    • Home – Layout 1
    • Home – Layout 2
    • Home – Layout 3
    • Home – Layout 4
    • Home – Layout 5
    • Home – Layout 6
  • Tech

    These Are the 5 Big Tech Stories to Watch in 2017

    With 150 million daily active users, Instagram Stories is launching ads

    Trending Tags

    • Nintendo Switch
    • CES 2017
    • Playstation 4 Pro
    • Mark Zuckerberg
No Result
View All Result

Home Ilimi

Tsangayar Aikin Gona

Sabiu1 by Sabiu1
May 12, 2020
in Ilimi
0
0
SHARES
1
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
Musan Tsangayoyin-Mu   

     •Tsangayar Aikin Noma (Agriculture )   
   Taken Agriculture: Agriculture is the most destructive industry that we have. More than coal mining and other extractive industries. 

Agriculture a Dunkule Shine Koyar Da Hanyoyi, Da Dabarun Noma Da Kiwo, Ta Hanyar Sanin ilimin Kasa, Dakuma Dukkan ilimin Daya shafi Wannan Bangaren.  Dukkannin Wani Nau’in Abinci Da’ake Samarwa a Duniya Ana Samar Dashi Ne karkashin Wannan ilimin,   Wanda ya Hadar Da Dukkan Wani Nau’in, Ya’yan itatuwa, Ganyayyaki Dakuma Madarar Dabbobi Dss.
  Har ila Yau ilimin Na Agriculture Shine Kashin Bayan Tattalin Arziqin, Duniya. 
Burunkasar ilimin Agriculture, Ya Sanya Ake Kebantar Makarantu, tun daga Matakin Sikandire, College Har Zuwa Jami’a, Domin Koyar Da ilimin Da Bangarorin Sa.  Ilimin Agriculture Hatta Magunguna Da’ake Sarrafawa a Duniya (Pharmaceutical company) Agriculture Shine Farko a Bangaren Domin Sune Suke kula Da Tsirar Da Dukkan Wani Nau’in Abu Me Tsirowa Wanda Shi Ake Sarrafawa Yazama Magani.  
Masana Sunyi Dogon Bayani Akan Wannan ilimin inda Sukace Shine Sana’ar Farko Da’aka Fara Yi Duniya. 
  So Dayawa Daga An Ambaci Kalmar Agriculture Sai Wani tunani ya Fado a Zuciyar Mai Sauraro Na Cewar Wannan Wani Bangaren Karatu Ne Me Wahala, Na Noma Dakuma kiwo Wanda yake gani Anayi a kauye. 
  Sam Bahaka Abun Yake ba idan Muka Ratsa Cikin Bayani Akan Bangarorin Da ilimin Yaqunsa Mai Karatu Zaka Sha Mamaki Domin kuwa Shi Agriculture Karatu Ne Da ba’a Yinsa A jira Samun Aiki a Gwamnati Koma Wata Ma’aikata.
   “Babu Wata Kasa Ko Al’umma Da zata Cigaba Batare Da Bunqasa Wannan Bangaren Ba ta Hanyoyin ilimi, Dakuma Aikata ilimin” -Prof. Xua kue China.
Wasu Daga Cikin Branches Na Agriculture:   •Horticulture 
•Entomology
•Forestry 
•Agronomy
  •Nematology
  •Agricultural Biotechnology 
•Seed Technology  •Plant Physiology.  
Idan Ana Maganar Department Kuwa Lokacin Da ASOF. Ta Buqaci Gungun Daliban Agric Su Bata List Na Departments Dasuke karkashin Agriculture Sai Suka Turo Sama Da Guda 100.
Wannan Yasa Dole ASOF. Zata Taqaice Akan Wasu  Daga Ciki  Domin Har Takai karkashin Agriculture Akwai Faculties Masu Zaman Kansu. 
Wasu Daga Cikin Departments Dasuke karkashin Faculty Of Agric:
•Agricultural Economics and Farm Management  •Agricultural Extension and Rural Development  •Animal Science Crop Production 
•Crop Production and Soil Science 
•Fisheries and Aquaculture Technology  
•Food Science and Nutrition   
     •Forestry And Wildlife Technology   
•Agronomy 
  •Animal Breeding and Genetics
   •Animal Nutrition and Biotechnology  •Horticulture  
•Plant Breeding and Seed Science 
•Plant Physiology and Crop Production
  •Soil Science and Land Agro-Climatology 
•Water Resources Management and Agrometeorology 
a Darasin Mu Na Gaba Zamu Dauki kowanne Department Daya Bayan Daya Muyi Bayani.  ©ASOF2020  Whatsapp >08038485677 Call>08088119753
Previous Post

An Sake Tsawaita Dokar Hana Tarukan Jama’a A Ghana.

Next Post

WHO Ta Yi Kira Ga Gwamnatoci Da Su Tabbatar Cewa Sun Baiwa Likitoci Da Ma’aikatan Jinya Kayan Kariya Lokacin Da Suke Aiki.

Sabiu1

Sabiu1

Next Post

WHO Ta Yi Kira Ga Gwamnatoci Da Su Tabbatar Cewa Sun Baiwa Likitoci Da Ma'aikatan Jinya Kayan Kariya Lokacin Da Suke Aiki.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 23.6k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

Da ‘dumi’dumi: Gwamna El Rufa’i da wasu Gwamnoni na shirin ballewa ga tafiyar Bola Tinubu.

July 19, 2022
Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

Da ‘dumi’dumi: Babbar kotun tarayya ta bayarda Umarnin a mikawa Sanata Ahmad lawan sammaci ta ko wacce hanya domin zuwa kotu.

July 14, 2022
Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

Da ‘dumi’dumi Dan majalisar tarayya da na jiha tare da tsohon Minista sun fice daga Jam’iyar PDP sun koma jam’iyar NNPP ta kwankwaso Mai kayan marmari.

July 15, 2022
Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

Tonon Silili: Yadda muka shigo da ‘yan ta’addan Fulani daga Mali, Saliyo, Senegal da sauransu domin su taimaka mana a zaben 2015 – Jigon APC Kawu Baraje

August 3, 2022

Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

14

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

6

Kasuwancin Cryptocurrency Haramun ne zalla ~inji Sheikh Bin Usman.

4

Duk Wanda Ya Cika Neman Bashin Ranche Karkashin Tsarin NYIF Ya Gaggauta Shiga Dashboard, Ya Sabunta Asusun Ajiyarshi Na Banki

3
Badakala: Takardu sun nuna Bashir Ahmad ya ci gaba da karbar albashi ba bisa ka’ida ba watanni bayan ya yi murabus daga mukamin mai taimaka wa Buhari kan harkokin yada labarai.

Badakala: Takardu sun nuna Bashir Ahmad ya ci gaba da karbar albashi ba bisa ka’ida ba watanni bayan ya yi murabus daga mukamin mai taimaka wa Buhari kan harkokin yada labarai.

August 16, 2022
Buhari na iya cigaba da ciyo bashi daga yanzu har abada, Amurka da Biritaniya su ma sun ci bashin kudi – Shugaban APC Adamu

Buhari na iya cigaba da ciyo bashi daga yanzu har abada, Amurka da Biritaniya su ma sun ci bashin kudi – Shugaban APC Adamu

August 16, 2022
Buhari yana kokari, mulkinsa cike yake da rashawar jami’ai, amma haka yake yaki dasu – Keyamo

Buhari yana kokari, mulkinsa cike yake da rashawar jami’ai, amma haka yake yaki dasu – Keyamo

August 16, 2022
Sanata Uba sani ya karyata batun cewa ya Kai Kudri gaban majalisar domin kirkiro Jihar zazzau.

Sanata Uba sani ya karyata batun cewa ya Kai Kudri gaban majalisar domin kirkiro Jihar zazzau.

August 15, 2022

Recent News

We bring you the best Premium WordPress Themes that perfect for news, magazine, personal blog, etc. Check our landing page for details.

Follow Us

Browse by Category

  • Addini
  • Al'adu
  • Alqur'ani Tafarkin Tsira
  • Fina finai
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kasuwanci
  • Kimiya Da Fasaha
  • Kungiyoyi
  • Kunne Ya Girmi Kaka
  • Labarai
  • Lafiya
  • Mata
  • Nishadi
  • Rahotanni
  • Sana'o'i
  • Sanannu
  • Siyasa
  • Sports
  • Startup
  • Tech
  • Travel
  • Tsaro
  • Tsegumi
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • World
  • Zamani
  • Zamantakewa

Recent News

Badakala: Takardu sun nuna Bashir Ahmad ya ci gaba da karbar albashi ba bisa ka’ida ba watanni bayan ya yi murabus daga mukamin mai taimaka wa Buhari kan harkokin yada labarai.

Badakala: Takardu sun nuna Bashir Ahmad ya ci gaba da karbar albashi ba bisa ka’ida ba watanni bayan ya yi murabus daga mukamin mai taimaka wa Buhari kan harkokin yada labarai.

August 16, 2022
Buhari na iya cigaba da ciyo bashi daga yanzu har abada, Amurka da Biritaniya su ma sun ci bashin kudi – Shugaban APC Adamu

Buhari na iya cigaba da ciyo bashi daga yanzu har abada, Amurka da Biritaniya su ma sun ci bashin kudi – Shugaban APC Adamu

August 16, 2022
  • About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.

No Result
View All Result

© 2022 JaridarMikiya - Design by NGWebDev.