Labarai
Ina Alfahari Haryanzu Babu namijin daya taba Budurci na, ni Verging ce Inji budurwa Mufeedah
Wata matashiya Mai suna Mufeeda ta rubuta a shafinta na Twitter tana Mai Cewa Ina alfahari da kasancewata haryanzu Ina da budurci na,
Lamarin Daya jawo cece kucen matasa musamman da’ike a wannan zamani ba’a cika Samun Cikakkiyar budurwa Wacce ba ta San namiji ba..