Wasanni
Ina Makomar Messi Idan Cristiano Ya Dawo Barcelona?
Labari Mai Ɗaukar Hankali A Duniyar Ƙwallon Ƙafa.
Daga Mutawakki Gambo Doko.
Ƙungiyar kwallon ƙafar Barcelona ta ƙasar Spain ta shiga neman Cristiano Ronaldo.
Shine me kuke tunani idan Messi da Ronaldo suka haɗu a ƙungiya ɗaya?