Labarai
Ina matukar Son Aure
Wata matashiya ‘yar Asalin Jihar Kano ta aiko Mana da sako Gidan jaridar Mikiya cewa tana Mai sanar damu halin da take ciki a yanzu na so da bukatar Aure tana Mai cewa Hakika Ina son Aure Kuma Ina bukatar namiji Mai Sona da Gaskiya da rikon amana da niyyar aure. Idan Hali yayi zamu bayyana maku address lambar waya da sunanta…
Bani da Matsala ko a Facebook na samu mijin aure na shirya….
To Samari Allah ya bayarda sa’a