Al'adu

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Zariya Bata Taba Cika Irin Ta Yau Ba..

Spread the love

Dubun dubatan mutane ne suka halarci jana’izar Mai martaba Sarkin Zazzau Alh.Dr.Shehu Idris.

Cikin kuka da jimami an dauki Gawar Mai Martaba Zuwa makwancinsa na din-din dake cikin gidansa.

Daga cikin manyan mutanen da suka halarci jana’izar sun hada da:::
@ Mataimakin Shugaban Kasa (Yemi Osibanjo).
@Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa (Professor Gambari).
@Gwamnan jihar kaduna.
@Speaker Na jahar Kaduna.
@Tsohon Gwamnan Kaduna (Ahmad Makarfi?
@Tsohon Gwamnan Kaduna (Mukhtar Yero).

Daga cikin sarakuna kuma akwai:
@Sarkin Kano.
@Sarkin Kazaure.
@Sarkin Suleja.
@Sarkin Ningi da sauransu.

Limamin Zazzau Sheikh Kasim Shine Wanda yaja limancin sallar mai martaba.

Amadadin Gidan Jaridar Mikiya Muna Mika sakon ta’aziyyarmu ga Iyalai da kafatanin al’ummar kasar zazzau.

Allah ya jikan sarki yasa aljannace makomar sa.

Daga:Sunusi (D) Danmaliki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button