Kunne Ya Girmi Kaka
Itace Macen Da Ta Fara Yin Miyar Kuka A Duniya.
MACEN DATA FARA MIYAR KUKA A DUNIYA
Binta Lema ita ce wacce tarihihi sannan ake wallafa a shafukan sada zumunta daban-daban wai ita ce ta fara yin miyar kuka a duniya a shekarar 1538 a garin Haɗejia jihar Jigawa.
Idan zancen nan gaskiya ne, me zaku ce game da wannan baiwar Allah?
Daga Mutawakkil Gambo Doko