Fashion

Itace Mata mafi girman kwankwaso a Africa

Spread the love

Wata Mata data kwashe Shekaru tana lashe Zaben Zama mace mafi girman kwankwaso ta cigaba da samun nasara a cikin babbar gasar baya, a tsawon shekarun da suka gabata yawancin mata suna raba hotunan kwankwaso a shafukan sada zumunta, kuma galibinsu sun fito ne daga Yammacin Afirka wannan mace yau bayan ta raba hotunan babban bayanta a shafukan sada zumunta.

Sunanta Nice Eudoxie Yao kuma ita yar wasan kwaikwayo ce, mai kwalliya, mai gabatawa a TV . Kyakkyawar matar da ke ‘yar ƙasar Cote d’Ivoire, ba kawai tana da babban baya bane kuma Bayan Haka tana da manyan ƙugu da ƙyallin jiki.

Mutane da yawa sun yi tsokaci game da kwankwaso nata inda wasu su ka ce ba a iya Afirka ba harma a Yammacin Afirka sun yarda ta lashe Zaben..

Kalli hotunanta a kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button