Siyasa
Ize-Iyamu Ya Kasa Lashe Karamar Hukumar Yayinda Obaseki Yake Kara Samun Kuru’u.
Ize-Iyamu, wanda ya jefa kuri’a a karamar hukumar Orhionwon, ya ci mazabar sa amma ya kasa lashe yankin karamar hukumar.
Godwin Obaseki ya doke Osagie Ize-Iyamu a Karamar Hukumar sa.
Ize-Iyamu, wanda ya jefa kuri’a a karamar hukumar Orhionwon, ya ci mazabar sa amma ya kasa zuwa yankin karamar hukumar.
Godwin Obaseki na jam’iyyar Peoples Democratic Party Osagie Ize-Iyamu na All Progressives Congress.
Obaseki yana ta neman nasara ne a zaben bayan an sanar da sakamako daga kananan hukumomi 17 cikin 18.