Lafiya
Jami’an Tsaron Farin Kaya Sun Samar Da Abin Wanke Hannu Na Zamani A Helkwatarsu Ta Legas.
Jami’an Tsaron Farin Kaya ta Civil Defence Reshen Jahar Legas Ta Samar da Abin Wanke Hannu Na Zamani A Helkwarta dake Birnin Ikko.
Rundunar Ta Dauki Wannan Matakin ne domin gudun Yaduwar Cutar Corona Virus a Tsakanin Jami’anta dake Hulda da Helkwatarsu dake Jahar Ta Legas.
Ahmed T. Adam Bagas