Ilimi

Jami’ar Skyline Dake Kano Tana Bukatar Ma’aika…

Spread the love

Jami’ar Skyline dake Kanon dabon Najeriya tana sanar da daukacin masu bukatar yin aiki da Jami’ar da su tuntubi hukumar Jami’ar ta hanyar tura CV da Application letter din su zuwa ga wannan adireshin:
[email protected]
Guraben aikin sun hada da:

1- FULL TIME FACULTY POSITIONS
(a) Suna bukatar lacturer a wadannan darusan
1- Physics
2- Biochemistry
3- Biology
4- Mathematics
5- Political Science
6- Mass Communication
7- Sociology
8- English Language
Abubuwan da ake bukata sun hada da:
1-Experience na Shekara 3 zuwa biyar akalla, akan course dinda kakeso a dauke ka koyarwar.
2- Ya zama kana da degree uku akalla (wato Ph.D.)

2- RECEPTIONIST
Abubuwan da ake bukata sun hada da:
1- Experience na shekara 3 zuwa 4 akalla
2- Ya zama kana da Degree a Public Administration ko kuma course dinda yake da alaka dashi.

3- STUDENT COUNCILLOR
Abubuwan da ake bukata sun hada da:
1- Experience akalla na shekara 3 zuwa 4.
2- Masters degree a Guidance and Counselling ko Sociology ko Psychology

4- SOFTWARE DEVELOPER
1- Abubuwan da ake bukata sun hada da:
1- Experience akalla na shekara 3 zuwa 4.
2- Sannan ya zama kana da Experience akan HTML, SASS, JavaScript da jQuery
3- Masters degree a Guidance and Counselling ko Sociology ko Psychology
4- ADMIN EXECUTIVE
5- INSTITUTIONAL RESEARCH
6- QUALITY ASSURANCE OFFICER
7- ACCOUNTANT
Allah ya bada Sa’a, amin.

Shehu Rahinat Na’Allah
24th July, 2020.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button