Labarai
Jam’iyyar Action Alliance Ta Janye kara Akan Tinubu
A lokacin da aka fara sauraron karar da aka shigar gaban kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa a ranar Litinin a Abuja, ba a bayyana dalilin janye karar ba.
Kungiyar Action Alliance ta janye karar da ta shigar kan zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
A yayin da aka fara sauraron karar karar zaben shugaban kasa da aka yi ranar Litinin a Abuja, ba a bayyana dalilin janye karar ba.