Siyasa

Jam’iyyun Siyasa 35 ne Suka Hade da PDP a Edo.

Spread the love

Gabannin Karatowar Zaben Gwamna a Jahar Edo, Jam’iyyun Siyasa 35 sun Hade da Jam’iyyar PDP Mai mulki a Jahar.

Gwamna Obaseki Na Jahar yaci Zaben Sa ne a Jam’iyyar APC mai Mulki a Kasar, Sai dai Gabannin zaben Fidda Gwani Uwar Jam’iyyar ta Kasa karkashin Tsohon Shugaban Jam’iyyar ta Kasa Comrade. Adams Oshomole tace bazasu bashi Tikitin Takara a Jam’iyyar ba.

Hakan Ya sanya Obaseki ficewa daga Jam’iyyar ya koma PDP ta Bashi Takara a Jam’iyyar.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button