Labarai

Jaruma sana’a ta kasar India ta daina film ta rungumi bautar Allah

Spread the love

Matashiyar Jaruma Wanda Take Fitowa Acikin Masana’antar Bollywood Me Suna SANA KHAN Tayi Rubutu a Duk Wasu Shafukanta na Sada Zumunta Inda a Farkon Rubutun Ta Fara da Cewa Wannan Shine Lokacin da tafi Farinciki Sannan tace “Aap sab mujhe dua Mai Shamil rakhe ” Watau DUK KU SAKANI ACIKIN ADU’O’INKU..

Sannan ta Fara da Cewa Tabbas Na Samu Tarin Dukiya, Daukaka da Masoya A Sanadiyar Film Kuma Tana Godewa Kowa Amma Tasha Yiwa Kanta Tambayoyi Shin Acikin Wannan Duniyar Kawai Wadannan Abubuwa Ya Kamata Mutuma Yasa a Gaba? Shin Ba Aikin Mu Bane Temakawa Masu Bukata da Neman Temako ba? Shin Bama Tunanin Mutuwa Zata Iya Riskar Mu a Kowane Lokaci?

Tace Tana Yawan Yiwa Kanta Wadannan Tambayoyin Amma da Ta tsaya ta Duba Amsoshin Daga Addininta Na Musulinci Se Ta Fahimci Cewa Gaba Daya Mutum Abinda Yafi Acikin Rayuwarsa Shine Kome Nasa Ya Koma Ga Abinda Allah ya Umarceshi Dashi Shiyasa Ta Yanke Shawarar Zata Daina Harkar Film Gaba Daya Domin Ta Samun Damar Bin Umarnin Mahaliccinta.

Kamar Yanda Kowa Ya Sani Wannan Jarumi Tun Watannin da Suka Gabata Aka Dakatar da duk Wani Aikin Film Ta Samu Damar Yin Wasu Abubuwa Masu Muhimmanci Da Musulinci ya Koyar Musamman Tadaina na Dora duk Wani Hotonta a Social Media Se da Hijab Ko Shiga ta Kamala Sannan ta Koma Yawan Yin Rubutu Akan Musulinci Saboda Daman Film Shi Ba Ruwansa da Musulinci Kawai Me Akeso Kayi Se Kayi To Ita dai Se Kuma Gashi Allah ya Temake ta Muna Fatan Allah Ya Kareta Yasa Ta Zarce a Haka Cikin Shiriya Sannan Allah Ya Kara Shirya Duk Bayinsa Kan Tafarkin Gaskiya. MUNA MATA MURNA SOSAI.

By daga AbbaIndiaDala

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button