Labarai

Jarumin barkwanci mark Angel ya samu ‘ya mace Bata hanyar aure ba.

Spread the love

Labarinmuda bincike ya tabbatar Mana da cewa Fitaccen Jarumin barkwancin comedy dake Kudancin Nageriya mark Angel Ya haihu ba tare da aure ba harma yarinya ta Fara girma Wanda aka haifeta a shekara ta 2018 yanzu Shekarunta biyu Kuma sunanta Mila mark Angel tuni an bude mata Account na Instagram Wanda mamanta ke tafiyar dashi.

Jarumi Mark Angel sun Sami haihuwar Mila ne tare da abokiyar sana’ar sa mai suna Dammy laposh Wacce yake sakata Acikin wasansa da dama Wanda yawanci take fitowa a Matsayin momy auty success, sai dai wata majiyar tace mark Angel da Dammylaposh sunyi auren gargajiya ne ba tare da an bayyana ba Wanda ana sa ran za’ayi biki a bayyane Nan ba da jumawa ba..
Daman can a zargin Marka din suna soyayya da Dammylaposh

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button